ZABEN 2019 BUHARI SHINE MAFI DACEWA A GUN TALAKAN NAJERIYA.
dalili anan shine:-
Duk wanda kaga yana son takara a qasarnan ba niyar gyarata shine agabanshi ba sai dai ya kwashi kudi kawai.
Sannan ba talaka bane agabanshi ba,iyaci matanshi da yaranshi sune kawai damuwarshi.
Kuma ba wanda zai hau mulki bai kwashe kudi qasa ba.
To talakan Najeriya ayi Hankali Da 'yan damfara kada su yaudareku.
AKULA!!!

Comments